Mk Gombe – Hubby Na [Mp3 Download]

0
Sabuwar wakar mk Gombe
Sabuwar Wakar Mk Gombe – Hubby Na

Shahararren mawakin wakokin Hausa na Garin Gombe wanda akafi sani Da (Mk Gombe) Muhammad Kabeer, Ya saki sabuwar wakar sa mai suna Hubby Na.

Wai ance suna linzami daga jin sunan wakar yana nuni da cewa zazzafar wakar soyayyace daga bakin Bakin mawakin.

Mk Gombe – Hubby Na

Download Mp3

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here