Sanda – Season 2 Episode 1 (Download)

0

Sanda season 2 Episode 1

Sanda Episode 1 Season 2 (Sanda 11)

Daddy Hikima (Abale) Sanda Ya dawo daga hutun shirin sa mai suna sanda A yau Ranar Asabar Sanna ya saki wannan shiri akan manhajarsa ta YouTube kan tasha Mai suna Daddy Hikima Tv wanda keda Subscribers Sama da Dubu Dari.

Bayan tafiya hutunne mutane suketa cece kuce akan wannan shiri mai dogon zango har wasu ke cewa ko shirin yazo qarshe, a satinda ya gabata Daddy Hikima Yayi Bayani akan shafukansa na sada zumunta akan zuwan shirin a wata Asabar mai zuwa yau kenan. Sanda Season 2 Kashi Na Farko (1).


DOWNLOAD HERE

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here